Dalibi Ya Mutu Bayan Saduwa Da Budurwarsa Sau 11 A Lokaci Guda


Wani labari da INFORMATION NIGERIA ta labarto na nuni da cewa; wani ɗalibin Kwalejin Kimiyya da Fasaha a Ibadan na jihar Oyo ya sheƙa bayan saduwa da buduwarsa har sau goma sha-ɗaya a lokaci ɗaya.
 

Post a Comment

0 Comments