Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Ku Guji Yin Casu Lokacin Bikin Sallah –Hisbah Ga Al’ummar Musulmi

  Hukumar Hisbah a Jigawa ta yi gargaɗi ga masu shirin shirya casu a lokacin bikin Sallah. Hukumar ta ce za ta yi dirar mikiya ga duk wanda ...

 


Hukumar Hisbah a Jigawa ta yi gargaɗi ga masu shirin shirya casu a lokacin bikin Sallah.

Hukumar ta ce za ta yi dirar mikiya ga duk wanda ya shirya casu ko alfasha a lokacin bikin Sallha kamar yadda shugabanta Ibrahim Dahiru ya bayyana wa kamfanin dillacin labarai na Najeriya NAN a Dutse.

“Muna amfani da wannan dama domin yin gargaɗi cewa jami’ansu za su kama duk wanda ya aikata aikata alfasha da sauran munanan dabi’u irin kidan DJ da rawa da sayarwa ko amfani da kayan wasan wuta,” in ji shugaban na Hisbah na Jigawa.
No comments