Majalisun Dokokin Afirka Sun Yi Allah-Wadai Da Mulkin Sojoji A Nahiyar

 


Kungiyar shugabannin Majalisun Dokokin Kasashen Afrika, ta yi kira ga kasashen Duniya da su mayar da kasashen da sojoji ke mulki a nahiyar saniyar ware, ganin yadda sojoji ke kokarin hana wa mulkin Dimokaradiya gindin zama a yankin na Afrika

Wannan kira na zuwa ne bayan kwace mulki da sojoji suka yi a kasashen nahiyar ta Afirka da suka hada da Mali, da Burkina Faso, da kuma Guinea.

Post a Comment

0 Comments