YANZU-YANZU: Bom Ya Tashi A Jihar Kano


Rahotannin dake shigowa Jaridar MADOGARA na nuni da cewa Bom ya tashi a Unguwar Sabon Gari da ke garin Kano.

Majiyarmu ta ce Bom din ya tashi ne a layin Aba kusa da Court road.

Karin bayani na nan tafe......

Post a Comment

0 Comments