Rahoton dake shigo ma Jaridar MADOGARA na nuni da cewa 'yan bindiga sun kwashi mutane yanzu haka a tsakanin Kurmin Kare da K...
Rahoton dake shigo ma Jaridar MADOGARA na nuni da cewa 'yan bindiga sun kwashi mutane yanzu haka a tsakanin Kurmin Kare da Katari a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Ya zuwa yanzu babu tabbacin adadin mutanen da suka kwasa.
Cikakken labari na nan tafe.
No comments