Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Chelsea Na Duba Bukatar Inter Na Musanya 'Yan Wasa Hudu Domin Dawo Da Lukaku

Rahotanni Sun bayyana cewa Lukaku na Shirin komawa Inter a matsayin bashi Kasa da shekara daya bayan da ya Sanya hannu kan Kwant...


Rahotanni Sun bayyana cewa Lukaku na Shirin komawa Inter a matsayin bashi Kasa da shekara daya bayan da ya Sanya hannu kan Kwantaragin fam Miliyan Casa'in da bakwai da rabi £97.5  in da ya koma Stamford Bridge a watan Augustan shekarar da ta gabata.

A yanzu haka Thomas Tuchel ya amince da komawar Lukaku ga tsohon Kocin sa San Siro, bayan da Chelsea ta amince ta karbi fam Miliyan takwas da rabi (£8.5m) a matsayin kudin da ta kashe wajen siyan sa daga Inter.

Da alamu Chelsea na duba Yiwuwar karbar  Lautaro Martinez, Denzel Dumfries, Milan Skriniar and Alessandro Bastoni domin barin  Lukaku ya Koma Inter.

No comments