Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Har Yanzu Babu Ɗan Takara Emeka Nwajuba Babu Labarinsa

Idan ba ku manta ba, tun a daren jiya Talata rahotanni suka nuna cewa ɗaya daga cikin masu neman yin takara a jam'iyyar APC ...


Idan ba ku manta ba, tun a daren jiya Talata rahotanni suka nuna cewa ɗaya daga cikin masu neman yin takara a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Emeka Nwajuba, daga Jihar Imo ya yi ɓatan-dabo a filin taron na APC.

An kira sunan Nwajuba sau biyu don ya gabatar da jawabinsa kamar yadda sauran 'yan takara suka yi amma bai amsa ba.

Har ya zuwa loƙacin haɗa wannan rahoton babu bayani game da halartarsa wurin taron ko kuma dalilin da ya sa ya bar wajen.

Nwajuba ne tsohon Ƙaramain Ministan Ilimi a Najeriya, kuma yana cikin na farko-farko da suka sayi fom ɗin neman takarar shugagan ƙasa a jam'iyyar ta APC.

No comments