Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Tinubu Ke Jan Ragama Bayan Kammala Tantace Akwati 20

An kammala tantace akwatina 20 na kuri'un da aka kada zuwa wannan lokaci. Tinubu ke kan gaba da yawan kuri'a a wadannan ...


An kammala tantace akwatina 20 na kuri'un da aka kada zuwa wannan lokaci.

Tinubu ke kan gaba da yawan kuri'a a wadannan akwatuna.

Kawo yanzu, yana da yawan kuri'u 890, kuma ya bai wa Rotimi Amaechi da Yemi Osinbajo tazara sosai.

Amaechi ya samu kuri'u 175 zuwa yanzu, Osibanjo kuma na da kuri'a 126.

Nan da 'yan sa'o'i ake sa ran sanar da mutumin da ya yi nasara.

No comments