DA ƊUMI-ƊUMI: Daraktan Fim Ɗin Izzar So, Nura Ya Rasu


Nura Mustapha Waye, Daraktan fim ɗin Hausa mai nisan zango,  Izzar So ya rasu dayau Lahadi.

Freedom Radio ta rawaito cewa Mustapha Waye ya rasu a mutuwar fuj'a, ana sa ran za a yi jana'izarsa nan gaba a yau a birnin Kano.

Post a Comment

0 Comments