Sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar APC mai mulki kan zabar Kashim Shettima da Tinubu ya yi a matsayin abokin takara. Rahoto y...
Sabon rikici ya kunno kai a jam’iyyar APC mai mulki kan zabar Kashim Shettima da Tinubu ya yi a matsayin abokin takara.
Rahoto ya nuna cewa gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai bai ji dadin zabar Shettima da aka yi a kansa ba.
A yau Laraba Tinubu ya tsara kaddamar da Kashim Shettima a matsayin wanda zai yi masa mataimaki a jam'iyyar APC.
No comments