An yi jana'izar tsintsiya a Daura ta jihar KatsinaA jiya Asabar 27 ga watan Agustan 2022 aka yi jana'izar jam'iyyar APC mai alamar tsintsiya a garin Daura ta jihar Katsina.

Jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Katsina ta karbi 'ya'yan jam'iyyar APC har su dubu dari (100,000) da suka fice daga APC suka dawo PDP.

Post a Comment

0 Comments