CIKIN HOTUNA: Yadda wuta ta lakume wadansu shaguna a titin Balogun dake Legas


Rahotanni sun ce wutar ta tashi ne a jiya Lahadi. 

Mutane sun yi kokarin kashe wutar kafin masu kashe gobara na gwamnatin jiha da na Tarayya da na Bankin UBA su kawo dauki. 

Ya zuwa hada rahoton nan, ba a san musabbabin tashin wutar ba, ba a kuma tantance adadin barnar da ta yi ba.

Post a Comment

0 Comments