Jaridar Daily Trust da ake wallafawa a Nijeriya ta gabatar da kasafin kudin tsaron da aka bai wa ma’aikatar tsaro tun shigowar g...
Jaridar Daily Trust da ake wallafawa a Nijeriya ta gabatar da kasafin kudin tsaron da aka bai wa ma’aikatar tsaro tun shigowar gwamnatin Manjo Janar Buhari (mai ritaya) a shekarar 2015 kamar haka:
2015 – Naira biliyan 968
2016 – Naira Triliyan guda da miliyan 700
2017 – Naira Triliyan guda da miliyan dubu 1 da 500
2018 – Naira Triliyan guda da miliyan dubu 1 da 350
2019 – Naira Triliyan guda da miliyan dubu 1 da 400
2020 – Naira Triliyan guda da miliyan dubu 800
2021- Naira Triliyan guda da miliyan dubu 960 da kuma kasafi na musamman Naira biliyan 722 da miliyan 530.
No comments