Iran Ta Gargadi Amurka A Kan Ta Daina Yi Mata Barazana


Ministan harkokin wajen Iran, Hossein Amir-Abdollahian ya gargadi Amurka da ta daina amfani da kalmomin barazana ga kasa su ta Iran.

Ya kara da cewa tarihi ya nuna cewa amfani da kalmomin barazana da Amurka ke yi kan Iran da Iraniyawa bai cimma komai ba.

Ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Asabar.

Post a Comment

0 Comments