Cikin nasarorin Buhari daga 2015 zuwa yau. 1- Karin kudin man fetur 2- Hauhawan Farashin komai 3- Rufe boda 4- Bude kasuwar Kidn...
Cikin nasarorin Buhari daga 2015 zuwa yau.
1- Karin kudin man fetur
2- Hauhawan Farashin komai
3- Rufe boda
4- Bude kasuwar Kidnapping
5- Kisan da bandits kema jama'a
6- Tashin dollar
7- Karin kudin wutar lantarki
8- Haramta zanga - zanga
9- Yawaitar talauci
10- Cin hanci ga jami'an gwamnati.
11- Kasa kawo karshen rikicin ASUU
Etc. Allah mun tuba.
©Sheikh Sheikh
No comments