Rasha Za Ta Karfafa Alakarta Da Koriya Ta Arewa


Rahotanni sun tabbatar da cewa kasar Rasha za ta fadada alakarta da kasar Koriya ta Arewa.

Kafar dillancin labaran Koriya ta 'Korean Central News Agency (KCNA)', ta labarto cewa shugaba Viladmir Putin na Rasha ya tabbatar da hakan ne a wata wasika da ya aikawa takwararsa na Koriya ta Arewa, Kim Jong-un.

Post a Comment

0 Comments