YANZU-YANZU: Kotu ta yi watsi da ɗauƙaƙa ƙarar da wanda ya yi waƙar ɓatanci ga Annabi ya shigar a KanoKotun Daukaka Kara da Kano ta yi fatali da karar da mawakin nan da ake zargi da yin wakar batanci, Aminu Yahaya Sheriff ya daukaka kan hukuncin kisan da aka yanke masa.

Mawakin dai ya daukaka karar ce yana neman a sake yi masa shari’ar da ka kai ga yanke masa hukuncin tun da farko.

Aminiya ta rswaito cewa, sai dai Kotun Daukaka Karar ta ce Kundin Shari’ar Musulunci na jihar Kano na shekara ta 2000 bai saba wa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ba.

Ƙarin bayani na nan tafe...

Post a Comment

0 Comments