Bagudu ya kori gaba daya kwamishinonin jihar Kebbi


 Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya kori gaba daya kwamishinoni da sauran jami’an da ke majalisar zartaswar jihar.

A cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar Babale Umar Yauri ya fitar, Bagudu, ya gode musu, sannan ya ce zai mayar da wasu daga cikinsu a sabuwar majalisar jihar ta Kebbi da za a sanar nan ba da jimawa ba.

Post a Comment

0 Comments