Kotu Ta Dage Shari’ar ASUU da Gwamnatin tarayya Har Zuwa 16 ga watan SatumbaKotun kolin masana’antu ta Najeriya ta dage ci gaba da sauraren karar zuwa ranar 16 ga Satumba, 2022 da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan matakin da kungiyar ta dauka na kin shiga aji na watanni bakwai.

Gwamnatin tarayya ta tunkari kotun da ke zamanta a Abuja, inda ta bukaci a ba da umarni ASUU ta dawo ta ci gaba da koyarwa.

Post a Comment

0 Comments