Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Kwamitin Zartaswa Na PDP Sun Watsawa Wike Kasa A Ido, Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga Shugabancin Ayu

Kwamitin zartaswa na jam’iyyar PDP na Ƙasa, NEC, ya kada kuri’ar amincewa da kwamitin gudanarwa na jam’iyyar na kasa (NWC). Ndud...


Kwamitin zartaswa na jam’iyyar PDP na Ƙasa, NEC, ya kada kuri’ar amincewa da kwamitin gudanarwa na jam’iyyar na kasa (NWC).

Ndudi Elumelu, shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai ne ya gabatar da kudirin a taron hukumar zabe a ranar Alhamis.

Mukaddashin shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar (BoT) Adolphus Wabara ne ya gabatar da kudurin wanda dan jam’iyyar Ishola Balogun Fulani daga jihar Kwara ya amince da shi.

Hakan na nuni da cewa shugaban jam'iyar PDP na ƙasa, Iyochia Ayu ya tsallake rijiya da baya.

Ƙarin bayani na nan tafe...

No comments