YANZU-YANZU: DSS ta shawarci ASUU da su janye yajin aiki


Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS a ranar Alhamis ta shawarci ASUU da su janye yajin aiki. 

Daraktan DSS mai wakiltar Yobe, Yunusa Abdulkadir shi ne ya bayyana hakan a Damaturu a dakin taro na Third Quarterly dake sashen tsaro na Arewa maso gabas.

Cikakken Rahoton na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments