YANZU-YANZU: Kakakin Majalisa, Zailani Ya Zama Gwamnan Jihar Kaduna


Gwamna Nasir El-Rufai ya miƙawa Kakakìn majalisar dokokin jihar Kaduna RT Hon. Yusuf Zailani mulkin jihar Kaduna na wucìn gadi. 

Gwamnan ya naɗa Kakakin Majalisar a matsayin muƙaddashin Gwamna ne saboda zai yi wata tafiya ya bar ƙasar tsawon mako Biyu kuma gashi mataimakiyar Gwamna ma ba ta ƙasar.

Post a Comment

0 Comments