YANZU-YANZU: Sarauniyar Ingila Ta Mutu


Masarautar Birtaniya ta sanar da rasuwar Sarauniya Elizabeth. Ta Rasu ta na da shekara 96, ta kuma kwashe shekaru 70 ta na mulki.

Karin bayani na nan tafe. 

Post a Comment

0 Comments