Za6en 2023: Dubban magoya bayan Peter Obi sun yi zanga-zanga a Abuja


Matasan masu zanga-zangar wadanda magoya bayan dan takarar shugaban kasa ne a jam'iyyar LP sun tattaka ne zuwa dandalin Unity Fountain dake Central Business District a birnin Tarayya Abuja inda suka garzaya zuwa City Gate dake filin sauka da tashi na Nnamdi Azikiwe International Airport.

Post a Comment

0 Comments