Ambaliyar Ruwa: Shaikh Zakzaky Ya Raba Kayan Tallafi Ga Al'ummar Jihar JigawaJagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky ya bada tallafin kayan abinci ga ‘yan gudun hijirar da ambaliyar ruwa ya raba su da muhallansu a garin Hadejia a jihar Jigawa.

Ofishin Shaikh Ibraheem Zakzaky ne ya wallafa hakan a shafinsa dake Facebook a ranar Juma’a 14 ga watan Oktoban 2022.

Post a Comment

0 Comments