Jaridar HASKEN SHIRIYA ta labarto cewa; wani malamin addinin Musulunci mai shekaru 86 dake karamar hukumar Barikin Ladi a jihar ...
Jaridar HASKEN SHIRIYA ta labarto cewa; wani malamin addinin Musulunci mai shekaru 86 dake karamar hukumar Barikin Ladi a jihar Filato, Imam Abdullahi Abubakar, wanda ya yi kasada da ransa ya boye har Kiristoci 262 a wani masallaci a yayin da wani rikici ya barke a kauyen Yelwa Gindi, zai samu karramawar kasa a wannan mako.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai mika masa lambar yabon ne a ranar 11 ga watan Oktoba, 2022 a fadar shugaban kasa dake Abuja.
No comments