Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Gwamnatin Kano ta yi amai ta tande Dangane da hana Adaidaita Sahu aiki

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da shirin haramtawa masu haya da kekunan Adaidata Sahu kwana guda bayan fara amfani da dokar wad...


Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da shirin haramtawa masu haya da kekunan Adaidata Sahu kwana guda bayan fara amfani da dokar wadda ta haifar da matsalolin sufuri da kuma zirga zirgar jama’a a birnin Kano. 

Shugaban Hukumar KAROTA, wato Hukumar dake kula da harkokin sufuri na Jihar, Baffa Dan-Agundi ne ya sanar da sauyin matsayin, saboda abin da ya kira korafe korafen da jama’a suka gabatar.

No comments