Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Pages

Labarai:

latest

Shaikh Hamza Muhammad Lawal Ya Rasu

Innalillahi wa'inna Ilaihi Raji'un. Dukkannin mai rai mamaci ne. Rahotanni dake shigowa Jaridar HASKEN SHIRIYA a halin y...Innalillahi wa'inna Ilaihi Raji'un. Dukkannin mai rai mamaci ne. Rahotanni dake shigowa Jaridar HASKEN SHIRIYA a halin yanzu na nuni da cewa Shehin Malamin nan na addinin Musulunci dake zaune a Kaduna, Shaikh Hamza Muhammad Lawal Badikko ya rasu.

Bayanai daga makusantan Shehin Malamin sun tabbatar da labarin rasuwar Malamin. Sai dai ba su fayyace ma majiyarmu yadda Shehin Malamin ya rasu ba kuma yaushe ba.

Ya zuwa hada takaitaccen rahoton nan, babu wata sanarwa a hukumance daga iyalan mamacin ko makusantansa kan rasuwarsa.

No comments