A wannan makon, Jaridar MADOGARA ta zo da labarai daban-daban masu ilmantarwa, fadakarwa da nishadantarwa. BABBAN LABARINMU shi ne; Iyay...
A wannan makon, Jaridar MADOGARA ta zo da labarai daban-daban masu ilmantarwa, fadakarwa da nishadantarwa.
BABBAN LABARINMU shi
ne; Iyayen Daliban Kwalejin Yauri Sun Fara Sayar Da Gonaki Don Karbo Yaransu
Daga Hannun 'Yan Bindiga
Sauran Manyan Labarun
sun hada da;
Masarautar Zazzau Ta Ce
Za Ta Bi Diddigi Wajen Ganin An Hukunta Dogarinta Da Ya Yi Wa Wata Mata Fyade
Ana Zargin Tsohon
Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU Da Rashawa
Yadda Hanyar Kaduna
Zuwa Kano Ta Tsaya Cak Sakamakon Harbe Direba Da Soja Ya Yi
'Yan Bindiga Sun Tashi
Bom A Shalkwatar Karamar Hukuma A Jihar Anambra
NCDC Na Fargabar Sake
Barkewar Cutar Korona A Nijeriya
Yadda Aka Gudanar Da
Gagarumin Taron Nadin Sarkin Gwantu
Ba Mu Taɓa Tunanin Ɗage
Zaɓen 2023 Ba – INEC
Za ku iya shiga babban
shafinmu a www.madogara.com.ng domin
samun labarai da rahotanni a kowacce rana.
No comments