Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023, a matsayin zababben shugaban kasa a ta...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a zaben 2023, a matsayin zababben shugaban kasa a tarayyar Nijeriya, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar Laraba da ya fitar a Kano, ta hannun babban sakataren yada labaransa, Mista Abba Anwar.
No comments