RFI Hausa ta yi rashin daya daga cikin zakakuran wakilanta wato Shehu Saulawa, wanda ya rasu a yammacin Litinin a Asibitin Koyar...
RFI Hausa ta yi rashin daya daga cikin zakakuran wakilanta wato Shehu Saulawa, wanda ya rasu a yammacin Litinin a Asibitin Koyarwa na Tafaba Balewa da ke garin Bauchi na Najeriya bayan fama da jinya.
An yi jana'izarsa a jiya Talata da misalin karfe 9 na safe a Bauchi.
Allah Ya jikan sa. Allah Ya gafarta masa kurakuransa.
©Rfi Hausa
No comments