Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

Gidauniyyar Taimako Ta 'Zahra Relief Foundation' Ta Yi Rabon Abincin Buda-baki A Abuja

Daga Muhammad Farouk Jaridar MADOGARA ta labarto cewa; Gidauniyyar taimako ta Zahra Relief Foundation ta ci gaba da gabatar da ...


Daga Muhammad Farouk

Jaridar MADOGARA ta labarto cewa; Gidauniyyar taimako ta Zahra Relief Foundation ta ci gaba da gabatar da rabon abincin buda-bakin azumin watan Ramadan kamar yadda ta saba a duk shekara. 

Gidauniyyar na bin muhallan al'ummar Musulmi a Unguwanni daban-daban domin ba su abincin buda bakin. 

Wakilinmu ya labarto mana cewa; rabon na yau Litinin 10 ga watan Afrilun 2023 ya gudana ne a Shiyyar Area 1 da ke babban birnin tarayyar Nijeriya wato Abuja. 

A yayin rabon, al'umma da dama ne suka amfana, inda suka rika sambarka da wannan abinci da aka raba musu. 


No comments