Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

Advertisement

Pages

Labarai:

latest

Advertisement

DSS sun cafke Baffa Hotoro a Kano

  Jami'an tsaron farin kaya na DSS a Kano sun cafke matashin nan Baffa Hotoro da ake zargi da yin sakin baki ga Manzon tsira (s.a.w) A w...

 

Jami'an tsaron farin kaya na DSS a Kano sun cafke matashin nan Baffa Hotoro da ake zargi da yin sakin baki ga Manzon tsira (s.a.w)

A watan azumin da ya gabata ne Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da cewa an kama matashin amma daga bisani Baffan ya fito a bidiyo ya musanta cewa an kama shi.

Amma a Alhamis É—in nan hukumar DSS a Kano ta tabbatar wa da Freedom Radio cewa suna tsare da Baffa Hotoron.

No comments