Daga Idris Umar Zariya Rahoton dake shigowa Jaridar MADOGARA na nuni da cewa Allah ya yi wa Alhaji Namadi mahaifi ga Honorabul S...
Daga Idris Umar Zariya
Rahoton dake shigowa Jaridar MADOGARA na nuni da cewa Allah ya yi wa Alhaji Namadi mahaifi ga Honorabul Shehu Namadi Samaru rasuwa.
Za a yi jana'izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanada a yau Alhamis 11 ga watan Mayu 2023 da misalin karfe 10:00 na safe a gidansa dake Samaru kusa da U. N. D. P Samaru Zaria.
l
No comments